Wallam (sashe)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wallam


Wuri
Map
 14°19′07″N 2°05′11″E / 14.3186°N 2.0864°E / 14.3186; 2.0864
JamhuriyaNijar
Yankin NijarTillabéri

Babban birni Wallam
Yawan mutane
Faɗi 327,224 (2012)
• Yawan mutane 14.81 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 22,093 km²
hoton wani ruwa awallam

Wallam ko Ouallam sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tillabéri, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Wallam. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 383 632[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 13 January 2020.