Jump to content

Wanzanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wanzanci sana’a ce ta yin amfani da aska domin gusar da gashi, ko yin kaciya, ko yin amfani da kaho danyi kaho ko kuma tsaga domin rikon al’ada. Wanzanci sana’a ce gadajjiya a al’adar musamman Hausawa. Jan'in wanzami shine Wanzamai kuma suna na matukar alfahari da wannan sana’a saboda muhimmancin da take da shi a wajensu dakuma al'ummada baki daya, Wannan shi ya sa suka kebantu da wasu tsage-tsage, ko don ado ko kuma don magani wajen kawar da wata cuta da ta darsu a jikin mutum. Wanzamai sukan yi wadannan ayyukan sune haka:

za'ayi ma jariri shayi
wanzami yayi tsage