Jump to content

Bille

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bille
sunan raɗi
Bayanai
Suna a harshen gida Bille
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko
Cologne phonetics (en) Fassara 15
Family name identical to this given name (en) Fassara Bille
zanen gobir DA wasu yarbawa na oyo
anyima jariri bille

Tsaga ko bille wata alama ce ta yanka ko tsaga fata da wasu ƙabilu da yaruka kan yi da aska a fuska ko a jiki , saboda bambanta wata ƙabila da wata, ko dangi da dangi, ko kuma don rikon al’ada ko don kwalliya ko don kawar da wata cuta. Kuma mafi yawan masu yin wannan aikin na tsaga sune Hausawa ke Kira da wanzamai, waɗanda suke sana'ar wanzanci.

Haka kuma An kasa tsagar gargajiya zuwa kashi uku kamar haka:

  • -Tsagar gado
  • -Tsagar ciwo
  • -Tsagar ado KO kwalliya