Warren Zaïre-Emery

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Warren Zaïre-Emery
Rayuwa
Haihuwa Montreuil (en) Fassara, 8 ga Maris, 2006 (18 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Paris Saint-Germain-
 
Muƙami ko ƙwarewa defensive midfielder (en) Fassara
Tsayi 1.78 m

Warren Zaïre-Emery (an haife shi ne a ranar 8 ga watan Maris a shekarar 2006) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan asalin kasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar kwallon kafan Ligue 1 ta Paris Saint-Germain . [1]

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi warren zaiire-emery ne a Montreuil,sannan ya kuma girma a Ile-de-france.Babansa ya kasance shima tsohon dan wasan kwallon kafa ne,wanda ya taka ledarsa tare da kungiyar Red Star wada take a seine-saint-denis.

Warren yafara wasan ne tun a Aubervilliers a matsayin yaro dan shekara hudu a duniya yana jiran samun cikakken matsayin gaba.

Kididdigar sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Bayyanar da burin ta kulob, kakar da gasar
Kulob Kaka Kungiyar Kofin Nahiyar Sauran Jimlar
Rarraba Aikace-aikace Manufa Aikace-aikace Manufa Aikace-aikace Manufa Aikace-aikace Manufa Aikace-aikace Manufa
Paris Saint-Germain 2022-23 Ligue 1 14 2 2 0 3 [lower-alpha 1] 0 0 0 19 2
Jimlar sana'a 14 2 2 0 3 0 0 0 19 2

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Faransa U17

  • Gasar cin Kofin Turai na Under-17 : 2022

Mutum

  • Titi d'Or : 2022

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Warren Zaïre-Emery at Soccerway
  • Warren Zaïre-Emery at Soccerway
  • Warren Zaïre-Emery at the French Football Federation (in French)


Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found