Wayne Rooney
Appearance







Wayne Rooney (An haifa Wayne Rooney a ranar 24 ga watan oktoba shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyar 1985A.c) a birnin Liverpool) shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Ingila daga shekara ta 2003.Wanda a yanzu yake horar da yan wasa na derby county