Jump to content

Wazobia FM Abuja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wazobia FM Abuja
Bayanai
Iri Tashar Radio
Ƙasa Najeriya
tattaunawa da Donjazzy a Tashar wazobia

1Wazobia 99.5 FM Abuja gidan rediyon ne na Najeriya a Abuja Mai watsa shirye-shiryen sa da harshen turancin Pidgin. An kafa shi a cikin shekaran 2007, haka-zalika gidan rediyon, mallakar kamfanin Globe Communications Limited ne.[1][2][3]

Wazobia FM Abuja ana watsa labaran da suka haɗa da labarai, wasanni, kide-kide (daga shahararrun mawaƙan Najeriya, na salon; hip hop, highlife to world music da reggae ), shirin tattaunawa, batutuwan da hirarraki.[4]

  1. "Wazobia FM". OnlineRadioBox.com (in Turanci). Retrieved 2021-09-14.
  2. "List of Radio Broadcasting Stations in Abuja Nigeria - Finelib.com". www.finelib.com. Retrieved 2021-09-14.
  3. Admin. "List of 30 Radio Stations in Abuja (FCT) Frequencies - NigeriaLists" (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-14. Retrieved 2021-09-14.
  4. "Wazobia FM Abuja". Streema. Retrieved 2021-09-14.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]