We Too Walked on the Moon (fim)
Appearance
We Too Walked on the Moon (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Balufu Bakupa-Kanyinda |
External links | |
Specialized websites
|
We Too Walked on the Moon ( Larabci: نحن أيضا مشينا على القم ) Fim ne na shekarar 2009 na ƙasar Aljeriya wanda Balufu Bakupa-Kanyinda ya ba da Umarni.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]An shirya fim ɗin a cikin 1969 a Kinshasa, Kongo, yayin da Apollo 11 American Moon landing a ranar 21 ga watan Yuli na waccan shekarar.