Werinipre Seibarugo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Werinipre Seibarugo
Gwamnan Jihar Bayelsa

16 ga Afirilu, 2008 - 27 Mayu 2008
Timipre Sylva - Timipre Sylva
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Ƙabila Mutanen Ijaw
Harshen uwa Harshen Ijaw
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ijaw
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Werinipre Seibarugo Ɗan Najeriya ne, kuma dan siyasa. Ya kasance mamba ne na jam'iyar PDP, an sanya shi a matsayin me rikon kwaryar kujerar gwamnan Bayelsa daga shekarar 16 ga watan aprelu 2008 zuwa 27 ga watan mayu 2008.[1]

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An ba shi rikon kwaryan gwamna bayan soke zaben Timipre Silva da hukumar gudanar da zabe ta kasa wato INEC ta yi.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2011-07-08. Retrieved 2021-05-15.
  2. https://web.archive.org/web/20110708222403/http://www.sunday.dailytrust.com/index.php?option=com_content&view=article&id=3211&catid=3&Itemid=110