Jump to content

Wikipedia:Ranar Hausa 2021

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ranar Hausa ta samo asali ne a shekarar 2015 inda wani ma'aikacin sashen Hausa na BBC Hausa, Abdulbaqi Aliyu Jari da wasu abokansa na shafukan sada zumunta suka ayyana ranar a matsayin Ranar Hausa, wato ranar da masu magana da Harshen Hausa za su hadu su tattauna ci gaba da kalubalen da harshen ke fuskanta a karni na 21.

A kowace shekara idan ranar ta zagayo ma'abota shafukan sada zumunta ke yin amfani da tambarin #RanarHausa domin tattaunawa da yin muhawara.

A samun cigaba na wannan rana Har ta kai ga ana shirya taruka inda ake haduwa a wurare daban daban domin tattauna matsalolin da Hausawa ke fuskanta tare da kokarin magance su. Kuma ana sada zumunta tare da baje kolin basira a tsakanin Hausa masa harshen.

Hausa Wikipedia na bayar da gudummawa kwarai wajen cigaban Harshen Hausa ta hanyar rubuce rubuce. Saboda da haka wannan ranar ba zamu barta ta wuce haka nan ba. Mun shirya wata ƴar ƙwarya ƙwaryar shiri na yin rubutu a game da Harshen mu na haihuwa. Muna kira ga marubuta na Hausa Wikipedia da cewa tsakanin ranakun 26 zuwa 31 ga Agusta zamu yi rubuce rubuce a shafin Hausa Wikipedia game da maƙalokin da suka danganci Hausa kama daga Mutane, Al'adu, Abinci har zuwa Masarautun mu. Akwai maƙaloli da za'a inganta su da kuma wadanda za'a ƙirƙira.

Wannan jeri ne na wasu maƙalolin da ake da buƙatar a ƙirƙira. Kuma ayi amfani da hashtag na #RanarHausa domin taskance editin din da kuka yi. Daga ƙarshe akwai lambobin yabo da za'a raba ma wadanda suka bayar da gudunmawa yadda ya kamata.

Maƙaloli[gyara masomin]

Wannan ne jerin maƙalolin da ake buƙatar ayi su albarkacin Ranar Hausa. Dukkan su akwai su a Wikipedia ta Turanci amma basu a Wikipedia ta Hausa. Ana bukatar a fassara su zuwa Hausa.

  1. Bagauda (999-1063)
  2. Warisi (1063-1095)
  3. Gijimasu (1095-1134)
  4. Nawata and Gawata (1134-1136)
  5. Yusa (Tsaraki) (1136-1194)
  6. Naguji (1194-1247)
  7. Gugua (1247-1290)
  8. Shekkarau I (1290-1307)
  9. Tsamiya (1307-1343)
  10. Osumanu Zamnagawa (1343-1349)
  11. Yaji I (1349-1385)
  12. Bugaya (1385-1390)
  13. Kanajeji (1390-1410)
  14. Umaru (1410-1421)
  15. Dauda (1421-1438)
  16. Abdullahi Burja (1438-1452)
  17. Dakauta (1452)
  18. Atuma (1452)
  19. Yakubu (1452-1463)
  20. Muhammad Rimfa (1463-1499)
  21. Abdullahi (1499-1509)
  22. Kisoski (1509-1565)
  23. Yakufu (1565)
  24. Dauda Abasama I (1565)
  25. Abubakr Kado (1565-1573)
  26. Muhammad Shashere (1573-1582)
  27. Muhammad Zaki (1582-1618)
  28. Muhammad Nazaki (1618-1623)
  29. Kutumbi (1623-1648)
  30. Alhaji (1648-1649)
  31. Shekkarau II (1649-1651)
  32. Kukuna (1st reign) (1651-1652)
  33. Soyaki (1652)
  34. Kukuna (2nd reign) (1652-1660)
  35. Bawa (1660-1670)
  36. Dadi (1670-1703)
  37. Sharefa (1703-1731)
  38. Kumbari (1731-1743)
  39. Kabe (1743-1753)
  40. Yaji II (1753-1768)
  41. Babban Zaki (1768-1776)
  42. Abasama II (1776-1781)
  43. Alwali (1781-1807)
  44. Suleiman (1807-1819)
  45. Dabo (1819-1846)
  46. Usman I (1846-1855)
  47. Abdullahi (1855-1883)
  48. Muhammad Bello (1883-1892)