Jump to content

Wikipedia:Tutorial/Rajistar account

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gabatarwa Rajistar account Yadda ake gyaran Wikipedia Yadda ake mahadar shafi Bada madogarar bincike Shafukan tattaunawa Manufofin Wikipedia Karin bayani  
Gajeran bidiyon Turanci da yake nuna mutane daban daban da suke gyaran Wikipedia (minti 1:26 )

Rajistan account a Wikipedia bashi da wahala domin zaku iya yin hakan a kasa da minti daya.


Yadda ake rajista[gyara masomin]

Baka bukatar komi domin yin rajista illa na'urar da zaka yi amfani da ita, ko komfuta ko kuma wayar hannu. Idan kana da adiresshin sakn i-mel yana da kyau kuyi amfani dashi, domin idan ka manta lambobin sirrinka (password) za'a iya baka hanyar gyara ta i-mel. Amma fa sanya i-mel ba dokle bane.