Wikipedia talk:Gasar Wikipedia20

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka dai Malam Ammarpad ina da wasu Tambayoyi game da wannan gasar

  • Wani da ba dan Katsina ba zai iya shiga gasar?
  • Akwai wani maudu'i na musamman da aka tanada domin gasar?
  • Tayaya mutum zai shiga gasar?
  • Akwai wani Hashtag na gasar?
  • Wacce hanya aka bi domin sanar da mutane game da gasar?
  • Yaushe za'a fara gasar?
  • Yashe za'a gama gasar?

- Abubakar A Gwanki (talk) 13:54, 25 ga Janairu, 2021 (UTC)[Mai da]