Wuilker Faríñez
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Karakas, 15 ga Faburairu, 1998 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Venezuela | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Lamban wasa | 25 | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 84 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 175 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||
Wuilker Faríñez Aray (an haife shi 15 ga Fabrairu 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Venezuela wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron raga don ƙungiyar Lens ta Ligue 1 da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Venezuela.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.