Jump to content

XG

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

XG (Xtraordinary Girls,/èks-dji/) ƙungiyar mawaka mata ne daga Jafan wanda ke a Koriya ta Kudu, an kafa ta a cikin shekara ta 2022, galibi sun dogara ne akan rap na almara da ban dariya. Xgalx suka kafa kungiyar, wani bangare na kamfanin Avex Inc. Kungiyar ta gungun mata guda bakwai Jurin, Chisa, Hinata, Juria, Cocona, Maya, da kuma Amy Harvey. Sun fara fitowa ne a ranar  March 18, 2022, tare da wakar su mai suna "Tippy Toes".

Bayanin sirri da memba[gyara sashe | gyara masomin]

XG (2023, Harvey, Maya, Juria, Hinata, Chisa, Jurin, and Cocona)
 • Chisa (チサ)
 • Hinata (ヒナタ)
 • Jurin (ジュリン)
 • Harvey (ハーヴェイ)
 • Juria (ジュリア)
 • Maya (マヤ)
 • Cocona (ココナ)

Suna[gyara sashe | gyara masomin]

sunan kungiyar XG ya samo asali ne daga kalmar turanci - Xtraodinary Girls wato mata na musamman.[1] Ana amfani da sunan kungiyar don karfafawa matasa kwarin gwiwa a duk fadin duniya ta hanyar kayatattun wasannin su, dabaru da kuma salon wakokinsu.[2][3] Suna XG a wajen masoyansu shine "Alphaz".

Sana’a[gyara sashe | gyara masomin]

2022–zuwa yau: Gabatarwa da farawa

An kaddamar da shafin XG na kafar sadrwa a ranar 25 ga watan Junairun 2022, tare da wani dan gajeran bidiyo da aka yi wa take Xlag - Farawa.[4] Bidiyon ya nuna mata da yawa suna shirya wa aikin Xlag. Biyo bayan wasan rawa wanda Choi Hyo-jin daga tashar gasar rawa na telebijin mai suna Street Woman Fighter ya jagoranta.[5] Bayan makonni kadan, kungiyar ta saki jerin wasanni wanda ke nuna Jurin da Harvey, suna bin wakar Rob Stone mai suna “Chill Bill", da kuma sautin muryar Justin bieber mai suna “Peaches” wanda Juria da Chisa duka hau.[6] A ranar 2 ga watan Febreru, XG sun saki bidiyon rawa, tare da kowanne memba na rawa da salo daban irin nashi. A ranar March 18, 2022, XG sunyi fitowa na farko tare da wakar su na harshen turanci mai suna “Tippy Toes”.[7] A ranar 29 ga watan June, sun saki wakarsu ta turanci mai suna "Mascara", hakan ya biyi bayan wasan su na farko na telebijin na tasar Mnet, a shirin M Countdown inda sukayi wasan wakar su. [8] A ranar 7 ga watan Nuwamba, XG dun saki wakar rap mai suna Galz Xypher. Bidiyon ya bazu duniya ta asusun TikTok na wani masoyin su inda ya samu nuni miliyan 15 a kafar sadarwar.

XG
Girl group
Bayanai
Farawa 18 ga Maris, 2022
Suna a Kana エックスジー
Harsuna Turanci
Nau'in J-pop (en) Fassara, contemporary R&B (en) Fassara, hip hop music (en) Fassara, rhythm and blues (en) Fassara da K-pop (en) Fassara
Ƙasa da aka fara Japan
Language used (en) Fassara Turanci
Shafin yanar gizo xgalx.com…
Shafin yanar gizo tekstowo.pl…
Hashtag (en) Fassara XG
Represented by (en) Fassara Xgalx (en) FassaraLogo

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. "Profile". XG - Official Site. Archived from the original on May 23, 2022. Retrieved May 7, 2022.
 2. Seo-yeon, Park (March 10, 2022). "XG, 데뷔 싱글 'Tippy Toes' MV 티저 공개..강렬한 아우라" [XG, Debut Single 'Tippy Toes' MV Teaser Released.. Intense Aura]. Herald Pop (in Harshen Koreya). Archived from the original on December 4, 2021. Retrieved July 2, 2022 – via Naver.
 3. "On The Rise Global Girl Group XG Talks New Single Mascara, Working Together and Being Strikingly Different". Contrast Magazine. July 1, 2022. Archived from the original on July 5, 2022. Retrieved July 4, 2022.
 4. "Xgalx-The Beginning" (in Turanci). January 25, 2022. Archived from the original on July 2, 2022. Retrieved August 2, 2022.
 5. "다국적 7인조 걸그룹 엑스지(XG) 3월 18일 데뷔". Ilgan Sports (in Harshen Koreya). February 21, 2022. Archived from the original on July 5, 2022. Retrieved July 4, 2022.
 6. "XG-Vocal Performance (Peaches remix)". YouTube. February 11, 2022. Archived from the original on July 1, 2022. Retrieved August 2, 2022.
 7. "XG Breaks Norms With "Tippy Toes" Debut". March 29, 2022. Archived from the original on March 29, 2022. Retrieved August 2, 2022.
 8. "엑스지, '엠카'서 신곡 '마스카라' 공개...韓 활동 본격 시동" (in Harshen Koreya). June 30, 2022. Archived from the original on January 27, 2023. Retrieved July 4, 2022.