Yahaya El Hub

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yahaya El Hub
Asali
Lokacin bugawa 1938
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Kingdom of Egypt (en) Fassara
Characteristics
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mohammed Karim
'yan wasa
External links

Yahya El Hub (Egyptian Arabic يحيا الحب, Faransanci: Vive l'amour )[1][2] fim ne na wasan kwaikwayo na Masar da aka rubuta a shekarar 1938, wanda Mohammed Karim ya jagoranta kuma ya bada umarni.[3][4][5][6] Taurarin fim ɗin sune: Mohammed Abdel Wahab da Leila Mourad.[7][8][9][10]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Mohamed Fathi ya yi hayar sabon gida da ke fuskantar fadar Taher Pasha, mahaifin Nadia. An samu rashin fahimta tsakanin Fathi da Nadia. Sai ya gano cewa ita 'yar uwar ubangidansa ce a wurin aiki a Banque Misr. Da Nadia ta kai ƙararsa, sai ya yanke shawarar a kai shi Beni Suef. Fathi ya gano gaskiya game da rashin fahimtar juna, kuma suna soyayya. A cikin soyayya, Nadia yayi ƙoƙarin neman a soke odar canja wuri.

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Mohammed Abdel Wahab a matsayin Mohamed Fathy Radwan
  • Leila Mourad a matsayin Nadia Mohamed Taher
  • Abdel Wareth Asar a matsayin Radwan Pasha
  • Amin Wahba a matsayin Megahed Abdelrahman Megahed
  • Mohamed Fadel a matsayin Mohamed Taher Pasha
  • Mohamed Abdel Quddous a matsayin Shaker Bey
  • Raeisa Afify a matsayin Ghenaa
  • Zuzu Mady a matsayin Seham Radwan
  • Amaal Zayed a matsayin mawakiyar Party
  • Mimi Aziz a matsayin mai Kare
  • Abbas Rahmi a matsayin abokin Fathy
  • Gamil Shehab a matsayin Hamdi

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Armes, Roy (2008). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-84586-958-5.
  2. Hennebelle, Guy (1972). Les Cinémas africains en 1972 (in Faransanci). Société africaine d'édition.
  3. The Unesco Courier (in Turanci). Unesco. July 1995.
  4. Goldmann, Annie; Hennebelle, Guy (1986). Cinéma et judéité (in Faransanci). Cerf. ISBN 978-2-204-02507-2.
  5. Cinéma et culture arabes (in Faransanci). Centre interarabe du cinéma et de la télévision. 1964.
  6. Bedjaoui, Ahmed (2022-03-03). Littérature et cinémas arabes (in Faransanci). Chihab. ISBN 978-9947-39-482-3.
  7. Berktaş, Esin (2010). 1940'lı yılların Türk sineması (in Harshen Turkiyya). Agorakitaplığı. ISBN 978-605-103-070-8.
  8. AlloCine, Vive l'amour (in Faransanci), retrieved 2023-11-05
  9. Yahya el hub | Film | 1938 (in Harshen Polan), retrieved 2023-11-05
  10. L'Afrique littéraire et artistique (in Faransanci). Société Africaine d'Édition. 1972.