Yahya Abdulrahman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yahya Abdulrahman
Rayuwa
Haihuwa 'Asir Province (en) Fassara, 1960 (63/64 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Sarki Abdulaziz
Sana'a

Yahya Abdulrahman Al-Hamud (an haife shi a shekara ta alif dari tara da sittin 1960) ɗan siyasan Saudiyya ne kuma Gwamnan Bareq tun a watan Afrilun na shekara ta 2016. Ya taba yin aiki a matsayin memba na majalisar kabilun 'Asir . [1] [2][3]

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

Al-Hamud dan Ash Shaaf ne, Asir kuma dan yankin Shahran ne. Jikan "Ibn Hamud", Shehin Shahran. [4] [5] An haifeshi a shekara ta alif dari tara da sittin 1960. Yayi karatun sa na farko a Abha, sannan kuma yana da satifiket a fannin Tsare-tsare, Gudanar da Jama'a da Gudanar da Ayyuka daga Jami'ar King Abdulaziz.

Duba wasu abubuwan[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "abhamc.gov.sa". Archived from the original on 2016-04-20. Retrieved 2021-06-10.
  2. Mujaz tarikh wa-ahwal mintaqat Àsir
  3. "Al-Hamud Governor of Bareq". Bareq Post. 14 April 2014. Archived from the original on 2 June 2016. Retrieved 10 June 2021.
  4. "Great Britain. Naval Intelligence Division — A Handbook of Arabia: General — Page 26". Archived from the original on 2018-03-12. Retrieved 2021-06-10.
  5. Gazetteer of Arabia: A Geographical and Tribal History of the Arabian Peninsula