Yaji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yaji ko Borkono dai abu ne da ake amfani da shi a cikin abinci domin ƙarawa ɗanɗanon abincin ɗaɗi, duk da aƙwai mutanen da basu damu da yaji ba, sai dai anyi ittifaƙin mata sune sukafi shan yaji. Yaji dai noma shi ake duk da abubuwan da ake nomawa masu yaji suna da yawa.

Yaji da Barkono a Kasuwa

Ire-iren yaji[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Attarigu
  2. Tattasai. Da dai sauran su[1]

abubuwan da ake bukata wurin hadawa[gyara sashe | gyara masomin]

tasshi

kuli kuli

maggi

citta da karamfani

tafarnuwa[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]