Jump to content

Yakuur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yakuur

Wuri
Map
 5°48′22″N 8°10′30″E / 5.8061°N 8.175°E / 5.8061; 8.175
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Cross River
Labarin ƙasa
Yawan fili 670 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Yakuur haramar hukuma ce dake a Jihar Cross River a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya. Babban birninta shine garin Ugep. An ƙirƙiri ƙaramar hukumar (LGA) daga ƙaramar hukumar Obubra a shekarar 1987.

Yakurr yana da yanki mai girman kilomita 670 kuma yana da yawan jama'a 196,450 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin ita ce 543.[1]

Manyan matsugunai a karamar hukumar sun haɗa da: Ugep, Mkpani, Idomi, Ekori, Inyima, Nko, Assiga, Agoi Ibami, Agoi Ekpo, da Agoi Efreke.[2]

Fitattun mutane

[gyara sashe | gyara masomin]

Kabilar Yakö

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.
  2. "Yakurr Local Government Area". Cross River Hub (in Turanci). Archived from the original on 2021-07-14. Retrieved 2021-07-14.