Yankuba Minteh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yankuba Minteh
Rayuwa
Haihuwa Bakau (en) Fassara, 22 ga Yuli, 2004 (19 shekaru)
ƙasa Gambiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Odense BK2022-202392
Newcastle United F.C. (en) Fassara2023-
  Feyenoord (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.8 m

Yankuba Minteh (An haife shi a ranar 22 ga watan Yuli 2004). ƙwararren ɗarn wasan ƙwallon ƙafa ne, ɗan ƙasar Gambia.wanda ke taka leda a matsayin winger a ƙungiyar OB.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Minteh ya fara aikinsa ne a Steve Biko da ke Gambia. A lokacin rani na shekarar 2022 ya koma Danish club OB.[1] Ya buga wasansa na farko na Superliga na Danish a ranar 10 ga watan Satumba 2022 a wasan da suka doke Copenhagen da ci 2-1 kuma ya zura kwallon da ya ci a nasara mintuna uku kacal bayan ya zo a madadin Franco Tongya.[2] [3]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 4 ga watan Nuwamba, 2022, Toney Minteh an kiransa a karon farko a tawagar 'yan wasan Gambia a wasan sada zumunci da DR Congo da Laberiya.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "OB-profil: Sisto dræbte hele tiden mit hold" . Tipsbladet (in Danish). 1 November 2022.
  2. "OB vs. FC Copenhagen" . Soccerway. 10 September 2022.
  3. "Yankuba Minteh Promoted to Odense First Team" . GambiaFF.org . 27 October 2022.
  4. "Yankuba Minteh på landsholdet" . OB.dk (in Danish). 4 November 2022.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]