Yaren Bali (Adamawa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Bali
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 bcn
Glottolog bali1245[1]

Bali (wanda kuma aka sani da Bibaali, Maya, Abaali, Ibaale, ko Ibaali ) yaren Niger–Congo ne wanda mutane sama da 100,000 ke magana Ya zuwa 2006) a Demsa, Adamawa, Nigeria .

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Bali". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.