Jump to content

Yaren Farsi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Yaren Farsi yaren ƙasar Iran ne na na yankin Indo-Iraniya na harsunan Indo-Turai. Farsi harshe ne da aka fi magana da shi kuma ana amfani da shi a hukuman ce cikin Iran, Afghanistan, da Tajikistan a cikin daidaitattun nau'ikan fahimtar juna guda uku, wato Farisa Iran (wanda aka fi sani da Farsi[1] [2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Persian, Iranian". Ethnologue. Archived from the original on 5 January 2022. Retrieved 25 February 2021.
  2. "639 Identifier Documentation: fas". Sil.org. Archived from the original on 16 February 2022. Retrieved 25 February 2021
  3. "The Constitution of the Islamic Republic of Iran". Islamic Parliament of Iran. Archived from the original on 27 October 2016. Retrieved 18 January 2022.