Jump to content

Yaren Sanga (Nigeria)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Sanga
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 xsn
Glottolog sang1329[1]

Sanga harshe ne na Gabashin Kainji na Najeriya mallakar rukunin Shammo . [2]

Sanga ana magana ne kusan kauyuka 20 na karamar hukumar Toro, jihar Bauchi da karamar hukumar Jema’a, jihar Kaduna .

  • Akora
  • Ana Kataki
  • Anaka'awa
  • Anakap
  • Barko
  • Didim
  • Gagate
  • Galma
  • Gumau
  • Ji
  • Jimbiri
  • Kajanta
  • Kajole
  • Kasheeno
  • Kudeenu
  • Magami
  • Majango
  • Maleera
  • Nabarka
  • Shimba I, II
  • Shimbiri
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Sanga". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger. 2021. Introduction to the Shammɔ peoples of Central Nigeria.