Yassine Meriah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Yassine Meriah
Yassine Meriah.jpg
Rayuwa
Haihuwa Tunis, ga Yuli, 2, 1993 (27 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa midfielder (en) Fassara
Tsayi 1.88 m

Yassine Meriah (an haife shi a shekara ta 1993 a birnin Tunis, a ƙasar Tunisiya) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisiya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Tunisiya daga shekara ta 2015.