Yehia El-Deraa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yehia El-Deraa
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 17 ga Yuli, 1995 (28 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƴan uwa
Ahali Seif El-Deraa (en) Fassara
Karatu
Makaranta The American University in Cairo (en) Fassara
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Heliopolis Sporting Club (en) Fassara-
Ribe-Esbjerg HH (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa back (en) Fassara
Nauyi 97 kg
Tsayi 190 cm da 1.92 m

Yehia El-Deraa ( Larabci: يحيي الدرع‎; an haife shi a ranar 17 ga watan Yuli 1995) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na Masar wanda ke taka leda a kulob ɗin Telekom Veszprém da tawagar ƙasar Masar.[1]

Ya wakilci Masar a Gasar Cin Kofin kwallon Hannun ta Maza ta Duniya a shekarun 2015, 2017, 2019, [2] da 2021, da kuma a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[3]

A Gasar Cin Kofin kwallon Hannun Hannun maza ta Afirka ta shekarar 2020, ya ci lambar zinare kuma an zaɓe shi a matsayin Mafi Kyawun Dan wasa.

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Kulob[gyara sashe | gyara masomin]

National titles[gyara sashe | gyara masomin]

Zamalek[gyara sashe | gyara masomin]
</img> champions : 2018-19, 2019-20, 2020-21
Heliopolis[gyara sashe | gyara masomin]
</img> champions: 2015, 2017

Lakabi na duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Zamalek[gyara sashe | gyara masomin]
</img> champions: 2018, 2019
  • Super Cup na Afirka : 2
</img> champions: 2019, 2021

Al Ahly[gyara sashe | gyara masomin]

</img> champions: 2016
  • Super Cup na Afirka : 1
</img> champions: 2017
  • Gasar Cin Kofin Hannun Afirka : 1
Champions: 2017

Tawagar kasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Gasar Kwallon Hannu ta Maza ta Afirka : 3
</img> champions: 2016, 2020, 2022

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Yehia El-Deraa at the European Handball Federation
  • Yehia El-Deraa at Olympedia
  • Yehia El-Deraa at Olympics at Sports-Reference.com (archived)


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 2015 World Championship Roster (PDF), IHF , retrieved 15 January 2015
  2. 2019 World Men's Handball Championship roster
  3. ﻟﻤﻮﻧﺪﻳﺎﻝ ﺍﻟﻴﺪ " . kooora.com . 7 January 2019.