Jump to content

Yevgeny Sivokon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yevgeny Sivokon
Rayuwa
Haihuwa Kiev, 7 Mayu 1937 (87 shekaru)
ƙasa Kungiyar Sobiyet
Ukraniya
Karatu
Makaranta National Academy of Visual Arts and Architecture (en) Fassara
Harsuna Rashanci
Sana'a
Sana'a darakta, Mai kirkirar dabba mai siffar mutum, mai zane-zane, darakta, dan jarida mai ra'ayin kansa da marubin wasannin kwaykwayo
Employers Kievnauchfilm (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba National Union of Cinematographers of Ukraine (en) Fassara
IMDb nm3191413

Yevgeny Yakovlevich Sivokon ( Ukraine  ; an haife shi a ranar 7 ga watan Mayun, 1937, a Kyiv ) darektan fina-finan katun ne na Soviet da kuma Ukraine. Wanda ya lashe kyautuka da dama na Soviet, Ukraine da kuma lambobin yabo na kasa da kasa. [1]

Mafi akasarin darektocin fina-finai hoto mai motsi sun kasance dalibansa ne. [2]

Mawallafin littafin ‘If You Love Animation' (1985).

Fina-finansa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • 1966: gutsuttsura
  • 1968: Mutumin da zai iya tashi
  • 1970: Tale of Good Rhino
  • 1971: Sunan mai kyau
  • 1971: Daga farko zuwa karshe
  • 1973: Juzu'i
  • 1973: The man and the word [ru]
  • 1974: Tale of the white icicles
  • 1975: Hattara - jijiyoyi!
  • 1976: kofar
  • 1977: Kasadar Vakula
  • 1979: Salo
  • 1979: Sauya
  • 1980: Sirrin maganin soyayya
  • 1981: Tauraruwar rashin sa'a
  • 1982: Kasar schitaliya
  • 1983: Itace da cat
  • 1984: Kallo
  • 1985: Ba a rubuta ba
  • 1987: Window
  • 1989: Me yasa Uncle Jack limps
  • 1992: Dream Svitla
  • 1999: Yak metelik vivchav Zhittya
  • 1999: Yak at nashogo Omelechka nevelichka simeєchka
  • 2002: Kompromiks
  • 2005: Snowy Roads... [uk]
  • 2008: Vryatyy i zberezhi
  • 2017: Khroniki odnogo mista (dangane da Mikhail Saltykov-Shchedrin 's The History of a Town )

Mai shirya katun

[gyara sashe | gyara masomin]
  • 1998: Father

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]