Jump to content

Yohanna Tella

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yohanna Tella

Farfesa Yohanna Tella ya kasan ce shugaban Jami'ar Jihar Kaduna mai riƙon ƙwarya daga ranar 22 ga watan Janairun shekarar 2022, ya maye gurbin tsohon shugaban makarantar mai suna Muhammad Tanko, wanda Gwamnan Jihar Kaduna Malan Nasir Ahmed Elrufai ya naɗa.[1][2][3]

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasan ce farfesa ne a ɓangaren Ilimin lissafi.[1]

Ya gaji Muhammad Tanko bayan wa'adin sa na shekaru biyar (5) sun ƙare.[1]