Jump to content

Muhammad Tanko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Tanko
Rayuwa
Haihuwa1960 (65/66 shekaru)
ƙasaNajeriya
Harshen uwaHausa
Karatu
MakarantaJami'ar Bayero
Jami'ar Ahmadu Bello
HarsunaTuranci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'auniversity teacher (en) Fassara
EmployersMewar International University Masaka, Nasarawa state
Jami'ar Jihar Kaduna

Muhammad Tanko shine tsohon shugaban makarantar jami'ar Kaduna, wanda Yohanna Tella ya gaji kujerar sa.[1][2]

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad Tanko an haife shi a shekara ta 1969, a Unguwar Kawo dake Jihar Kaduna.[3][4]

Yayi karatu a Jami'ar Bayero dake Jihar Kano. da matakin Digiri na farko. Sannan ya tafi Jami'ar Ahmadu Bello inda ya fita da matakain karatu na Digiri na biyu a Fannin ilimin lissafin kudi.[5][6]

Tanko ya kasance shugaban makarantar jami'ar Jami'ar Jihar Kaduna, wanda yayi murabus, wanda Nasir Ahmad el-Rufai Gwamnan jihar Kaduna ya naɗa a watan janairun shekara ta 2017[7][8][9]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2024-06-01. Retrieved 2022-05-05.
  2. https://facesinternationalmagazine.org.ng/?p=26048[permanent dead link]
  3. https://www.premiumtimesng.com/regional/nwest/220575-kaduna-state-university-gets-new-vice-chancellor.html
  4. https://www.thisdaylive.com/index.php/2017/01/18/83038/
  5. Muhammad Tanko#cite note-3
  6. https://www.thisdaylive.com/index.php/2017/01/18/83038/
  7. https://newsexpressngr.com/news/33290-El-Rufai-appoints-Prof-Tanko-new-Vice-Chancellor-of-Kaduna-State-University[permanent dead link]
  8. https://forums.allschool.com.ng/community/uni-forum/professor-muhammad-tanko-the-abusite-transforming-kasu/[permanent dead link]
  9. https://theeagleonline.com.ng/kaduna-university-gets-new-v-c/