Yolanda George-David
Appearance
Yolanda George-David | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | New York, |
Karatu | |
Makaranta |
University of Pittsburgh (en) Harvard Medical School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | neurosurgeon (en) , Mai shirin a gidan rediyo da Mai kare ƴancin ɗan'adam |
Yolanda George-David wanda kuma aka fi sani da Aunt Landa, likita ce 'yar Najeriya, mai watsa shirye-shiryen rediyo (OAP) kuma 'yar adam. Ta kware a aikin tiyatar jijiyoyi kuma an nada ta Jakadiyar Vlisco a cikin 2018.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.