Jump to content

Youm ou Lila

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Youm ou Lila
Asali
Lokacin bugawa 2013
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
During 95 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Naoufel Berraoui
Marubin wasannin kwaykwayo Naoufel Berraoui
'yan wasa
External links

Youm ou Lila (Turanci: A Day and Night, Faransanci: Une journée et une nuit) fim ne mai ban dariya kuma na wasan kwaikwayo wanda Naoufel Berraoui ya ba da umarni[1][2][3] kuma ya fito a watan Oktoba 2013.[4][5]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin yana ba da labarin Izza, wata uwa daga karkarar Souss, da kuma matsalolin da take fuskanta wajen kula da ’yarta mai fama da rashin lafiya. Duk wata, mijinta Hussein yana aika wa danginsa wani fakitin da ke ɗauke da magani ga 'yarsa. Lokacin da ya taɓa mantawa da yin hakan, ya jefa rayuwar 'yarsa cikin haɗari, Izza - wacce ba ta taɓa barin ƙauyenta ba - ta yanke shawaran yin doguwar tafiya zuwa Casablanca don neman mijinta. Ta haɗu da Aziza, karuwa ce za ta taimaka mata. Tafiyar za ta yi kwana ɗaya da dare, shi ya sa ake ɗaukar taken fim din.[6][7][8]

  1. "Africiné - Youm ou Lila". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  2. "filmnat14". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-15.
  3. "Films | Africultures : Youm ou Lila". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  4. "Cinéma: "Youm Ou Lila" Le grand voyage d'Izza". Le Reporter.ma (in Faransanci). 2013-10-26. Archived from the original on 2021-11-15. Retrieved 2021-11-15.
  5. "SPLA | Youm ou Lila". Spla (in Turanci). Retrieved 2021-11-15.
  6. MATIN, LE. "Le Matin - Avant-première d'"Youm Ou Lila" de Naoufel Berraoui". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  7. MATIN, LE. "Le Matin - Une comédie drôle, mais touchante". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  8. "Une journée et une nuit (Youm ou Lila)". Cineuropa - the best of european cinema (in Turanci). Retrieved 2021-11-15.