Yousaf Borahil Al-Msmare
Appearance
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | 1866 |
| Mutuwa | 19 Disamba 1931 |
| Yanayin mutuwa |
kisan kai (gunshot wound (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
revolutionary (en) |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |


Yousaf Borahil Almsmare ( Larabci: يوسف بورحيل المسماري ) (A tsakanin 1866-1931), Ya kasan ce sanannen shugaban gwagwarmayar musulmin Libya ne wanda ke fada da mulkin mallakar Italia kuma mataimakin shugaban jihadin Libya bayan mutuwar Omar Al-Mokhtar . An kashe shi a wata arangama da jami'an tsaron Italiya a Libya yana da shekara 65.