Jump to content

Yusuf Sununu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yusuf Sununu
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ngaski/Shanga/Yauri
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kebbi, 1967 (57/58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Yusuf Tanko Sununu (an haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairu 1967 a jihar Kebbi) ɗan siyasan Najeriya ne daga jam'iyyar All Progressives Congress. [1] A ranar 21 ga watan Agusta 2023 an naɗa shi ƙaramin ministan ilimi a majalisar ministocin Bola Tinubu. [2] Sununu yana wakiltar mazaɓar tarayya ta Yauri/Shanga/Ngaski a majalisar tarayya. [3]

  1. Xtra.net (2023-08-20). "Yusuf Tanko Sununu: What You Need To Know About Nigerian Politician & new Education Minister". Xtra Daily (in Turanci). Retrieved 2024-04-02.
  2. SAHABI, AHMAD (17 August 2023). "Abbas reshuffles committee chairs after Yusuf Sununu's ministerial appointment". The Cable.
  3. "APC Strategizing to Reclaim Yauri/Shanga/Ngaski Federal Constituency - Spokesperson". Stallion Times (in Turanci). 2024-01-24. Retrieved 2024-04-02.