Zaɓen gwamnan jihar Kebbi, 1999
Appearance
Iri | gubernatorial election (en) |
---|---|
Kwanan watan | 9 ga Janairu, 1999 |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Jahar Kebbi |
Zaɓen gwamnan jihar Kebbi na shekarar 1999 ya faru ne a ranar 9 ga watan Janairun 1999. Dan takarar jam’iyyar APP Adamu Aliero ne ya lashe zaɓen inda ya doke ɗan takarar jam’iyyar PDP Mohammed Kaliel . [1]
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Adamu Aliero daga jam’iyyar APP ne ya lashe zaɓen. Dan takarar PDP Mohammed Kaliel da ɗan takarar AD ne suka fafata a zaɓen.
Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 1,167,171, jimillar kuri’u 500,938, kuri’u 472,062 da aka ki amincewa da su ya kai 28,876.
- Adamu Aliero, APP - 259,498
- Mohammed Kaliel, PDP - 208,552
- AD- 4,013