Jump to content

Zaben Gwamnan Kano na shekarar 1999

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tutar Jahar Kano
Infotaula d'esdevenimentZaben Gwamnan Kano na shekarar 1999
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 9 ga Janairu, 1999
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara jihar Kano

Zaben gwamnan jihar Kano na shekarar 1999 ya gudana a ranar 9 ga watan Janairun shekarar 1999. Dan takarar PDP Rabiu Kwankwaso ne ya lashe zaben, inda ya doke APP Magaji Abdullahi da sauran ‘yan takarar.[1][2][3][4][5][6][7]

Rabiu Kwankwaso daga PDP ya ci zabe. Magaji Abdullahi da dan takarar AD sun fafata a zaben.

Adadin wadanda suka yi rijista a jihar ya kai 3,680,990, kuri’un da aka kada sun kai 943,189, sahihan kuri’u 908,956 yayin da kuri’u 34,233.

  • AD- 10,119
  1. "Kwankwaso Is 'Clueless', Wants To Rejoin APC To Contest 2023 Presidency – Ganduje". The Whistler Nigeria (in Turanci). 2020-01-24. Retrieved 2021-04-23.
  2. "Kano PDP Still In The Woods". Leadership Newspaper (in Turanci). 2020-04-23. Retrieved 2021-04-23.
  3. "Adieu 'Ruwa Baba'". Daily Trust (in Turanci). September 3, 2016. Retrieved 2021-04-23.
  4. "Magaji Abdullahi: The Governor That Never Was, By Jaafar Jaafar - Premium Times Opinion" (in Turanci). 2016-07-24. Retrieved 2021-04-23.
  5. Blueprint (2016-07-25). "Magaji Abdulahi: Exit of a flamboyant politician". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2021-04-23.
  6. "Ex-Kano Deputy Governor, Magaji Abdullahi, dies at 69 | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2016-07-24. Retrieved 2021-04-23.
  7. "Shekarau". www.gamji.com. Retrieved 2021-04-23.