Zaben Gwamnan Zamfara Shekara ta 1999
Appearance
Iri | gubernatorial election (en) |
---|---|
Kwanan watan | 9 ga Maris, 2019 |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Jihar Zamfara |
Zaben gwamnan jihar Zamfara na shekarar 1999 ya faru ne a ranar 9 ga watan Janairun 1999. Dan takarar jam’iyyar APP Ahmad Sani Yerima ne ya lashe zaben inda ya doke dan takarar PDP.
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Ahmad Sani Yerima daga jam'iyyar APP ne ya lashe zaben. ‘Yan takarar PDP da AD ne suka fafata a zaben Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 1,113,426, jimillar kuri’u 475,296, kuri’u 431,375 da aka yi watsi da su sun kai 43,921.
• Ahmad Sani Yerima, ( APP )- 265,529
• PDP - 161,904
• AD- 3,942