Zaben gwamnan JIhar Kano 2007
Appearance
Iri | gubernatorial election (en) |
---|---|
Kwanan watan | 14 ga Afirilu, 2007 |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | jihar Kano |
Zaben Gwamnan Jihar Kano na shekarar 2007 an gudanar dashi ne a ranar 14 ga Afrilu, 2007. Dan takarar jam’iyyar ANPP Ibrahim Shekarau ne ya lashe zaben inda ya doke dan takarar jam'iyyar PDP Ahmed Bichi da sauran ‘yan takara 14.[1] ]
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Ibrahim Shekarau daga jam'iyyar ANPP ne ya lashe zaben. 'yan takara 16 ne suka fafata a zaben. [2] [3]
Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 4,072,597.
- Ibrahim Shekarau, ( ANPP )- 671,184
- Ahmed Bichi, PDP - 629,868
- Usman Sule, AC - 126,235
- Bashiru Nagashi, DPP, 19,871
- Umar Danhassan, PSP- 18,963
- Shehu Muhammad Dalhat, PAC- 10,429
- Balas Kosawa, NDP- 5,876
- Yahaya Mohammed Kabo, AD- 5,272
- Mohammed Mukhtar Ali, ADC- 4,211
- Ismaila Zubairu, APGA- 3,663
- Hamisu Iyantama, ND- 2,826
- Muhammad Muhammad, NSDP- 2,429
- Kabiru Sharfadi, PPA- 2,325
- Mustapha Badamasi, CPP- 1,658
- Haruna Ungogo, PRP- 1,289
- Ahmed Riruwai, RPN- 1,028