Zainab Murtala Nyako
Zainab Murtala Nyako (An haife ta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da biyar 1955) a garin Jimeta, Adamawa. Sun tashi tare da iyayenta a cikin wani lokaci na garin, ilimi shine jari.[1]
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Ta fara karatun ta a Central Primary School Jimeta daga shekara ta 1961 zuwa shekarar 1967. Ƙoƙarin ta ya bata damar shiga makarantar Queen Elizabeth domin yin karatun ta na sakandire. Tayi GSS Maiduguri inda ta samu sakamako mai kyau a shekarar 1974, bayan ta gama karatun Sakandare ta garzaya Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya inda ta karanci bangaren Tarihi (History) a Jami’ar. Tayi digirin ta na biyu a Jami'ar Lagos.[1]
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Tayi aikin taimakawa mata da yara inda ta jagoranci kungiyoyi da dama domin tallafawa mata da yara da marasa ƙarfi a fannoni daban daban.[1]
Bibiliyo
[gyara sashe | gyara masomin]- Kabir, Hajara Muhammad,. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4. OCLC 890820657.
- Furniss, Graham, (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.