Zaki (Nijeriya)
Appearance
(an turo daga Zaki, Nigeria)
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Bauchi | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 189,703 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 132.11 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,436 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Zaki karamar hukuma ce dake Jihar Bauchi, a arewa maso gabashin Nijeriya.Tana da helkwata a garin Katagum. Tanada yanki na 1,436 km² da yawane jama'a 191,457 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin itace 752.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]https://dailytrust.com/bauchi-gov-please-complete-kafin-zaki-dam/
- ↑ https://web.archive.org/web/20121126042849/http://www.nipost.gov.ng/postcode.aspx
