Zaki (Nijeriya)
| Wuri | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Bauchi | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 189,703 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 132.11 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,436 km² | |||
Zaki karamar hukuma ce dake Jihar Bauchi, a arewa maso gabashin Nijeriya.Tana da helkwata a garin Katagum. Tanada yanki na 1,436 km² da yawane jama'a 191,457 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin itace 752.[1]
Tana da fadin murabba'in kilomita 1,436 kuma tana da yawan jama'a 191,457 a ƙidayar jama'a ta 2006.
Lambar akwatin gidan waya ta yankin ita ce 752.[2]
Ƙungiyar ƙabilu mafi rinjaye a yankin su ne Fulani. Hausa, Kanuri da Karai-Karai a gabashin yankin.[3]
Ana amfani da harshen Bade a ƙaramar hukumar Zaki.[4]
Yanayi
[gyara sashe | gyara masomin]Zafin jiki ya bambanta tsakanin lokacin damina, wanda yake da ɗumi da rashin daɗi, da kuma lokacin rani, wanda yake da zafi, danshi, kuma yana da ɗan gajimare.[5]
Yanayin zafin jiki na shekara-shekara a Kafin Zaki yana ƙaruwa saboda sauyin yanayi; ɗumi yana nuna matsakaicin zafin shekara-shekara.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]https://dailytrust.com/bauchi-gov-please-complete-kafin-zaki-dam/
- ↑ https://web.archive.org/web/20121126042849/http://www.nipost.gov.ng/postcode.aspx
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 26 November 2012. Retrieved 20 October 2009.
- ↑ "State maps". Nigerian National Bureau of Statistics. Archived from the original on 1 May 2010. Retrieved 19 May 2010.
- ↑ "Bade". Ethnologue. Retrieved 25 May 2014
- ↑ "Zaki Biam Climate, Weather By Month, Average Temperature (Nigeria) - Weather Spark". weatherspark.com. Retrieved 31 August 2023.
- ↑ "Climate Change Kafin Zaki". meteoblue. Retrieved 24 October 2023.
