Jump to content

Zanna Laisu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Zanna Laisu (Ya rasu ranar 10 ga watan Oktoba, 2021) ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Yobe a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya. [1] Ya kasance tsohon ɗan majalisar wakilai inda ya wakilci mazaɓar Tarmuwa/Damaturu Gujba da Gulani na tarayya. [2] [3]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-11-05.
  2. "Governor Buni Mourns Hon. Zanna Laisu – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2021-10-10. Retrieved 2024-11-05.
  3. Usman, Shehu (2021-10-10). "Buni mourns ex-House of Reps member, Zanna Laisu". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-11-05.