Jump to content

Zanny Minton Beddoes

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zanny Minton Beddoes
editor-in-chief (en) Fassara

2 ga Faburairu, 2015 -
Rayuwa
Cikakken suna Susan Minton Beddoes
Haihuwa Shropshire (en) Fassara, ga Yuli, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Sebastian Mallaby (en) Fassara
Karatu
Makaranta St Hilda's College (en) Fassara
Jami'ar Harvard
Moreton Hall School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da Mai tattala arziki
Employers The Economist (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Steering Committee of the Bilderberg Meetings (en) Fassara
Zanny Minton Beddoes

Susan Jean ElisabethZannyMinton Beddoes (an haife ta a watan Yuli shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakwai 1967A.c) yar jaridar Burtaniya ce. Ita ce babbar editan jaridar The Economist, mace ta farko da ta riƙe wannan mukami.[ana buƙatar hujja] Ta fara aiki da jaridar a 1994 a matsayin wakilin kasuwannin da ke tasowa.

Farkon rayuwa da Ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]
Zanny Minton Beddoes

An haifeta a Shropshire,[1] Beddoes ta yi karatu a Makarantar Hall ta Moreton kusa da Oswestry, ya sami digirin sa na farko a Jami'ar Oxford, inda ta karanci Falsafa, Siyasa da Tattalin Arziki a Kwalejin St Hilda. Ta sami digiri na biyu a Jami'ar Harvard a matsayin Masanin Kennedy daga 1989-1990, kuma an sake sabunta malanta don ƙarin shekara.

Rayuwar Iyali

[gyara sashe | gyara masomin]

Beddoes, ita babbar 'yar tsohon jami'in sojan Burtaniya da matarsa haifaffiyar Jamus ce, [2] an haife shi Susan Jean Elisabeth,[1] kuma daga baya ya sami lakabin Zanny.

Zanny Minton Beddoes

Ta auri ɗan jarida ɗan Burtaniya kuma marubuci Sebastian Mallaby. Suna da ‘ya’ya hudu.[3]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. 1.0 1.1 "Index entry". FreeBMD. ONS. Retrieved 28 September 2020.
  2. The Economist (15 September 2018), Steve Bannon interviewed by Zanny Minton Beddoes | The Economist, archived from the original on 25 September 2018, retrieved 20 September 2018
  3. "Why a bookcase is a living museum of your mind according to whiz publisher Nigel Newton". afr.com. 19 May 2017. Retrieved 26 February 2018.
  4. "UCLA Anderson Announces 2012 Gerald Loeb Award Winners". UCLA Anderson School of Management. June 26, 2012. Archived from the original on April 12, 2019. Retrieved February 2, 2019.
  5. "UCLA Anderson School of Management Announces 2017 Gerald Loeb Award Winners". UCLA Anderson School of Management. June 27, 2017. Retrieved January 31, 2019.