Zaynab, la rose d'Aghmat
Appearance
| Zaynab, la rose d'Aghmat | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2014 |
| Asalin suna | زينب... زهرة أغمات |
| Asalin harshe | Larabci na Maroko |
| Ƙasar asali | Moroko |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| During | 90 Dakika |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Farida Bourquia |
| 'yan wasa | |
|
Fatym Layachi (en) | |
| Muhimmin darasi |
Zaynab an-Nafzawiyyah, Almoravid dynasty (en) |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Zaynab, la rose d'Aghmat fim ne da aka shirya shi a shekarar 2014 wanda Farida Bourquia ta bada umarni.[1] An nuna shi a bikin National du Film a Tangier.[2][3]
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Fim ɗin ya biyo bayan Zaynab an-Nafzawiyyah, matar mijinta Yarima Yusuf ibn Tashfin, wanda ya kafa birnin Marrakech a zamanin Almoravid.[4][5]
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Mohammed Majd
- Fatym Layachi
- Amina Rachid
- Abdessalam Bouhssini
- Benissa El Jirari
- Mohammed Khuyi
- Farid Regragui
- Jamila Charik
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Cinestars: «Zaynab, la rose d'Aghmat», votre film marocain du dimanche soir". 2M (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.
- ↑ "filmnat14". ccm.ma. Retrieved 2021-11-28.
- ↑ "Festival national du film de Tanger: La légendaire Zaynab Ennafzaouia ressuscitée". Aujourd'hui le Maroc (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.
- ↑ "filmnat14". ccm.ma. Retrieved 2021-11-28.
- ↑ "Festival national du film de Tanger: La légendaire Zaynab Ennafzaouia ressuscitée". Aujourd'hui le Maroc (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.