Zuma
Appearance
Zuma | |
---|---|
confection (en) , syrup (en) , secretion or excretion (en) , fodder (en) da shelf-stable food (en) | |
Kayan haɗi | nectar (en) |
Kayan haɗi | ruwa da nectar (en) |
Tarihi | |
Mai tsarawa | Apis mellifera (en) da Apis (en) |
Zuma wata halittar Allah ce, kuma tana daga cikin kwari wadda takan zauna a cikin kogon bishiya,
kogon dutse har ma a rami a kasa, Allah ya ambaci Zuma a cikin Alqur'ani mai girma, kuma har sura ya saukar da sunan ta, wanda har Alqur'ani yace ita Zuma waraka ce ga cutuka (ruwa zuma).
Zuma tana maganin germbo ciki, kamar su ulcer.
Zuma tana maganin tsutsar ciki, sannan tana gyara jiki.
Zuma tana da matukar amfani ga lafiya jikin dan adam.
Zuma ta na kara kaifin kwakwalwa, sannan ta maganin gadar da mantuwa.
Zuma tana maganin kunar jiki, sannan ana amfani da ita ga mata wurin gyara jiki. [1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Fleming, Nick (6 November 2015). "Wane kwaro ne ya fi harijanci?". bbc hausa. Retrieved 4 August 2021.
- ↑ "Kasuwar zuma ta bude a China". bbc hausa. 6 October 2015. Retrieved 4 August 2021.
- ↑ Saddiq, Mustapha (18 July 2018). "Lafiya uwar jiki: Anfanin ruwan zuma 10 a jikin dan adam da baku sani ba". legit hausa. Retrieved 4 August 2021.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.