Jump to content

Álex Balboa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Álex Balboa
Rayuwa
Cikakken suna Alejandro Balboa Bandeira
Haihuwa Vitoria-Gasteiz (en) Fassara, 6 ga Maris, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Gini Ikwatoriya
Ispaniya
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CD Aurrerá de Vitoria (en) Fassara2005-2013
  Deportivo Alavés (en) Fassara2013-2020
Deportivo Alavés B (en) Fassara2020-2023370
Club San Ignacio (en) Fassara2020-2020112
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Equatorial Guinea2021-60
  Deportivo Alavés (en) Fassara2021-2024160
Sociedad Deportiva Huesca (en) Fassara2023-2024141
  Almere City FC (en) Fassara2024-
 
Muƙami ko ƙwarewa defensive midfielder (en) Fassara
Tsayi 1.81 m
Álex Balboa

Alejandro Balboa Bandeira (an haife shi ranar 6 ga watan Maris,2001), wanda aka fi sani da Álex Balboa, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na Segunda División RFEF club Deportivo Alavés B.[1] An haife shi a kasar Spain, yana wakiltar tawagar kasar Equatorial Guinea.[2][3]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Balboa a Vitoria-Gasteiz iyayensa'yan Equatoguinean. Kakansa na uwa ya fito daga São Tomé de Principe.

Aikin kulob/Ƙungiya

[gyara sashe | gyara masomin]
Álex Balboa

Balboa samfurin Deportivo Alavés ne. Ya buga wasa a kulob din San Ignacio da ke Spain.[4]

Ayyukan kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Balboa ya fara bugawa Equatorial Guinea a ranar 7 ga Satumba 2021.[5]

Kididdigar sana'a/Aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Ƙasashen Duniya

[gyara sashe | gyara masomin]
As of 7 September 2021
Equatorial Guinea
Shekara Aikace-aikace Buri
2021 1 0
Jimlar 1 0

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan uwan Balboa tsohon dan wasan kwallon kafa ne na Real Madrid CF Javier Balboa, wanda kuma ya taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Equatorial Guinea.

  1. Álex Balboa" . Global Sports Archive. Retrieved 28 January 2022.
  2. Álex Balboa at Soccerway. Retrieved 7 September 2021.
  3. Álex Balboa at BDFutbol. Retrieved 7 September 2021.
  4. El CD Castellón tantea la cesión del capitán del Alavés B" (in Spanish). Retrieved 7 September 2021.
  5. Match Report of Equatorial Guinea vs Mauritaniya". Global Sports Archive. 7 September 2021. Retrieved 7 September 2021

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Álex Balboa on Instagram
  • Álex Balboa at LaPreferente.com (in Spanish)