Real Madrid CF

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Group half.svgReal Madrid CF
Escudo real madrid 1941b.png
Bernabéu Tour (9) (16618253409).jpg
Bayanai
Iri association football club (en) Fassara
Ƙasa Ispaniya
Aiyuka
Member count (en) Fassara 2,350 (2014)
Subsidiary (en) Fassara
Mulki
Shugaba Florentino Pérez (en) Fassara
Hedkwata Madrid
Sponsor (en) Fassara Emirates
Mamallaki na
Tarihi
Ƙirƙira 6 ga Maris, 1902
Wanda ya samar
Awards received

realmadrid.com


Facebook icon 192.pngTwitter Logo.pngInstagram logo 2016.svg
Dagin Kungiyar Real Madrid

Real Madrid Club de Fútbol "Royal Madrid Football Club"), anakiran ta da Real Madrid, kungiyar kwararrun kwalon kafa ne dake zaune a birnin Madrid, kasar Spain.

An kafa kungiyar a 6 March 1902 da sunan Madrid Football Club, kungiyar daman takasance tun kafuwar ta kayan sawan yan'wasan ta fari ne. Kalmar real daga harshen spaniya ne dake nufi "royal" wato sarauta kuma an lakaba masu sunan ne daga King Alfonso XIII a 1920 tareda da royal crown in the emblem. Kulub din na wasanta a filin mai daukan mutane 81,044 wato Santiago Bernabéu Stadium dake Madrid run daga 1947. Real Madrid kulub bakamar sauran kungiyoyin wasannin dake nahiyar turai bane, Dan kuwa wadanda suka mallake ta run a farkon ta, Sune suka cigaba da kula da kuma Jan ragamar ta haryannzu. members (socios).

The club was estimated to be worth €3.47 billion ($4.1 billion) in 2018, and in the 2016–17 season it was the second highest-earning football club in the world, with an annual revenue of €674.6 million.[1][2][3] The club is one of the most widely supported teams in the world.[4] Real Madrid is one of three founding members of La Liga that have never been relegated from the top division since its inception in 1929, along with Athletic Bilbao and Barcelona. The club holds many long-standing rivalries, most notably El Clásico with Barcelona and El Derbi with Atlético Madrid.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Deloitte Football Money League 2018". Deloitte. 23 January 2018. Retrieved 23 January 2018.
  2. "The World's Most Valuable Soccer Teams". Forbes.
  3. Badenhausen, Kurt (15 July 2013). "Real Madrid Tops The World's Most Valuable Sports Teams". Forbes. Retrieved 13 December 2013.
  4. Dongfeng Liu, Girish Ramchandani (2012). "The Global Economics of Sport". p. 65. Routledge,