Édouard Mendy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Édouard Mendy
Rayuwa
Haihuwa Montivilliers (en) Fassara, ga Maris, 1, 1992 (28 shekaru)
ƙasa Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Nauyi 86 kg

Édouard Mendy (an haife shi a shekara ta 1992 a garin Montivilliers, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Senegal daga shekara ta 2018.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.