Jump to content

Ferland Mendy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ferland Mendy
Rayuwa
Cikakken suna Ferland Sinna Mendy
Haihuwa Meulan-en-Yvelines (en) Fassara, 8 ga Yuni, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Senegal
Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Le Havre AC (en) Fassara2015-2017472
Olympique Lyonnais (en) Fassara2017-2019572
  France national association football team (en) Fassara2018-90
Real Madrid CF2019-unknown value1024
 
Muƙami ko ƙwarewa full-back (en) Fassara
Lamban wasa 23
Tsayi 180 cm
IMDb nm10842454

Ferland Sinna Mendy (an haife shi ranar 8 ga watan Yuni, 1995) kwararren dan wasan kwallon kafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin dan wasan baya na hagu don kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da kungiyar kwallon kafa ta Faransa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.