Éric Junior Dina Ebimbe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Éric Junior Dina Ebimbe
Rayuwa
Cikakken suna Éric Junior Dina Ebimbe
Haihuwa Stains (en) Fassara, 21 Nuwamba, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Faransa
Kameru
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Dijon FCO (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.83 m

Éric Junior Dina Ebimbe Éric Junior Dina Ebimbe (an haife shi 21 ga Nuwamba 2000), wanda kuma aka sani da Éric Dina Ebimbe da Junior Dina Ebimbe, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Bundesliga Eintracht Frankfurt.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]