Ƙungiyar Ƴantar da Musulmai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙungiyar Ƴantar da Musulmai

Ƙungiyar Ƴantar da Musulman Assam, ko a turanci Muslim United Liberation Tigers na Assam (MULTA) kungiya ce ta masu tsattsauran ra'ayin Islama da aka kafa a kusa da 1996 a jihar Assam da ke arewa maso gabashin Indiya . MULTA na son wakilcin musulmai shine majalisar dokokin jihar. Tana da membobi kusan 1000 da suka ayyana jihadi akan Gwamnatin Indiya.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Alarming: Al-Qaeda puts India on hit list, calls for fresh attacks". www.timesnownews.com. Archived from the original on 2019-01-16. Retrieved 2019-01-15.
  2. "5 Policemen Among Twelve Killed in Assam". OutlookIndia.com. 2009-04-20. Archived from the original on 2011-07-18. Retrieved 2009-08-14.