Jump to content

50 Cent

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
50 Cent
Rayuwa
Cikakken suna Curtis James Jackson III
Haihuwa South Jamaica (en) Fassara, 6 ga Yuli, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Ƙabila Afirkawan Amurka
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta Andrew Jackson High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a rapper (en) Fassara, mai rubuta waka, Jarumi, mai tsare-tsaren gidan talabijin, music executive (en) Fassara, ɗan kasuwa, entrepreneur (en) Fassara da investor (en) Fassara
Tsayi 183 cm
Employers Interscope Records (en) Fassara
G-Unit Clothing Company (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Mamba G-Unit (en) Fassara
Sunan mahaifi 50 Cent
Artistic movement hip hop music (en) Fassara
East Coast hip hop (en) Fassara
gangsta rap (en) Fassara
hardcore hip hop (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Aftermath Entertainment (en) Fassara
Caroline Records (en) Fassara
Shady Records (en) Fassara
G-Unit Records (en) Fassara
Capitol Records (en) Fassara
JMJ Records (en) Fassara
Columbia Records (en) Fassara
Interscope Records (en) Fassara
Universal Records (en) Fassara
IMDb nm1265067
50cent.com, thisis50.com da 50cent.com
50 Cent

Curtis James Jackson III (an haifeshi ne a ranar shida ga watan yuli na shekarar 1975),[1][2][3] wanda akafi sani da 50 cent,shahararran mawakin kasar amurka ne kuma jarumi, mai shiryawa, sannan dan kasuwa.[4][5] Haihuwarsa a makwautan jamaica maso yamma ya fara aikin wakarsa ne a shekara ta 2000.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]