Aïcha Belarbi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aïcha Belarbi
Rayuwa
Haihuwa Salé, 1946 (77/78 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Moroccan Darija (en) Fassara
Karatu
Makaranta Paris 8 University (en) Fassara 1987) doctorate (en) Fassara
Harsuna Moroccan Darija (en) Fassara
Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a sociologist (en) Fassara, Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Socialist Union of Popular Forces (en) Fassara
Aïcha Belarbi

  Aïcha Belarbi (an haife ta a shekara ta 1946) ƙwararriya ce a fannin ilimin zamantakewar al'umma ta ƙasar Morocco, mai fafutukar kare haƙƙin mata kuma jami'ar diflomasiyya. Ta kasance jakadiya a Tarayyar Turai daga shekarun 2000 zuwa 2008.

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Aïcha Belarbi a Salé a shekara ta 1946. Ta zama mai fafutuka a cikin Ƙungiyar Mata na Yankin Bahar Rum (AWMR).[1]


Daga shekarun 1998 zuwa 2000 ta kasance Sakatariyar Harkokin ƙasashen Waje mai kula da Haɗin kai. A shekara ta 2000 aka naɗa ta Jakadiya a Tarayyar Turai.[1]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

  • (ed.) Couples en question / Azwāj wa-tasāʼulāt, Casablanca: Editions Le Fennec, 1990
  • Le salaire de madame, Casablanca: Editions Le Fennec, 1991
  • (ed.) Femmes rurales / Nisāh qarawiyāt (Rural women), Casablanca: Editions Le Fennec, 1995

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Valentine M. Moghadam (2005). Globalizing Women: Transnational Feminist Networks. JHU Press. p. 178. ISBN 978-0-8018-8023-0.