Abbas Jirari
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Rabat, 15 ga Faburairu, 1937 |
| ƙasa | Moroko |
| Harshen uwa | Larabci |
| Mutuwa | Rabat, 20 ga Janairu, 2024 |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Abdellah Jirari |
| Abokiyar zama |
Hamida Sayegh (mul) |
| Yara |
view
|
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar Alkahira 1969) Q101421733 Moulay Youssef College (en) |
| Harsuna |
Larabci Faransanci Yaren Sifen |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ɗan siyasa, university teacher (en) |
| Muhimman ayyuka |
Muʻjam muṣṭalaḥāt al-malḥūn al-fannīyahAuthors (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Mamba |
Kwalejin Larabawa ta Dimashƙu Academy of the Kingdom of Morocco (en) |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
| abbesjirari.com | |
Abbas Jirari (Larabci: عباس الجراري An haife shi a ranar 15 ga watan Fabrairu 1937 a Rabat, Mutuwa Rabat, 20 ga Janairu, 2024), wanda kuma aka fi sani da Abbas al-Jarari, Abbas al-Jirari ko Abbès Jirari, ɗan Moroko ne kuma mai ba da shawara ga Sarki Mohammed VI na Maroko.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Jirari ya karanci harshen Larabci da adabin Larabci a Jami'ar Alkahira da ke Masar, ya kuma yi aiki a ma'aikatar harkokin wajen Morocco a shekarun 1960. A halin yanzu shi malami ne a Faculty of Arts and Humanities a Rabat. [1]
Ya kasance ɗaya daga cikin masu rattaba hannu 138 na buɗaɗɗiyar wasika don tattaunawa tsakanin Kirista da Musulmi Kalma gama gari Tsakanin Mu da ku. [2]
Yana da aure kuma ubane ga yara uku.[3]
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- abbesjirari.com (Official website)
- diwanalarab.com: عبـاس الجراري
- uemnet.free.fr: عباس الجراري
- andalusite.ma: عباس الجراري Archived 2015-11-26 at the Wayback Machine
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ uemnet.free.fr: عباس الجراري
- ↑ acommonword.com: A Common Word Between Us and You (summarized short form) (PDF; 186 kB)
- ↑ الجراري - ديوان العرب". www.diwanalarab.com (in Arabic). Retrieved 2018-02-24